Shugaban jami'ar Yusuf Maitama Sule Farfesa Mukhtar Kuruwa ya gina inda za'a ringa kone sharar da bata anfani.

 Shugaban jami'ar Yusuf Maitama Sule Farfesa Mukhtar Kuruwa ya gina inda za'a ringa kone sharar da bata anfani.

Yayin da Gwamanatin Jihar Kano karkashin Eng. Abba Kabir Yusuf ta kaddamar damwani shiri na tsaftace gari mai suna "Operation Nazafa" shikuwa Shugaban Jamiar Yusuf Maitama Sule Farfesa Mukhtar Kurawa wanda akewa lakabi da "Mordern Architecture of YUMSUK" gina inda za'a ringa kone sharar da bata da amfani  a cikin harabar jamiar domin koyi da ayyukan maigirma gwamna.

Post a Comment

0 Comments