Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya karrama ƴan wasan Super Ealges da lambar girmamawa ta MON

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya karrama ƴan wasan Super Ealges da lambar girmamawa ta MON

Hotunan lokacin da Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya karrama ƴan wasan Super Ealges da lambar girmamawa ta MON a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja.

Koci Jose Pesiero ya ce wannan ne karon farko da wani shugaban ƙasa ya gayyace shi zuwa fadarsa.

                     📸 - Fadar shugaban ƙasa

Post a Comment

0 Comments