Sojojin Isra'ila sun bayyana fuskokin ma'aikatan lafiyar da aka yi garkuwa da su.

Sojojin Isra'ila sun bayyana fuskokin ma'aikatan lafiyar da aka yi garkuwa da su.

Sojojin Isra'ila  sun fitar da hoton ma'aikatan kiwon lafiya da aka yi garkuwa da su da kuma tsofaffin majinyata a asibitin Red Crescent na Al Amal, suna masu ikirarin cewa 'yan ta'adda ne.

👇👇



Hare-haren da Isra'ila ta kai ta sama ya yi sanadiyar mutuwar mutane 11, ciki har da yara ƙanana a Kudancin Lebanon.




Kamfanin dillancin labaran iqna ya labarta cewa, tashar talabijin ta Aljazeera ta nakalto majiyar diflomasiyyar Afirka ta cewa kungiyar tarayyar Afirka ta hana tawagar Isra'ila shiga hedkwatarta domin gabatar da labarinta kan yaƙin da ake yi a Gaza.


Ku kasance damu a 👉🏻https://whatsapp.com/channel/0029Va53kROGE56n5anLWU3L
Kokuma a Manhajar Telegram Akan 👉🏻https://t.me/muryarlabarai


Post a Comment

0 Comments