Wata kungiya ta bukaci a bawa Nafisat Abdullahi sarauniyar kyau ta Najeriya.



 Kungiyar yan sabulu sun roki a bawa Nafisat Abdullahi Kambun sarauniyar kyau ta Najeriya. 

Sun bayyana cewa, ita ce kaɗai mace tilo da bata bilicin a jaruman Kannywood. 

Menene ra'ayinku?

Post a Comment

0 Comments