Yacce Jami'an Hukumar Yaki da Cin Hanci ta Jihar Kano, suka kai sumame rumbunan da ake boye kayan abinci.

Yacce Jami'an Hukumar Yaki da Cin Hanci ta Jihar Kano, suka kai sumame rumbunan da ake boye kayan abinci.

Jami'an Hukumar Yaki da Cin Hanci ta Jihar Kano, suka kai sumame wasu rumbunan da ake boye kayan abinci a jihar.

Wannan na zuwa ne bayan da shugaban hukumar, Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya gargadi 'yan kasuwar da ke boye kayan abinci don tsauwala wa talaka.

Post a Comment

0 Comments