Yacce sojojin Isra'ila suka suka rufe idon wani Dattijo Bafalasdine suka keta masa mutunci

 Yacce sojojin Isra'ila suka suka rufe idon wani Dattijo Bafalasdine suka keta masa mutunci

Video:Wata tsohuwa Bafalasdiniya mai suna Um Mohammad Musmeh mai shekaru 80 daga Gaza ta sha fama da munanan kalamai a lokacin da sojojin Isra'ila ke tsare da ita kuma ba ta samu kulawar jinya da sojojin Isra'ilan suka ce tana da ita ba a lokacin da aka buga hotonta a lokacin.👇

Post a Comment

0 Comments