Yacce Wani Matashi ya rataye kanshi saboda anci Najeriya a wasan kwallon kafa.

Yacce Wani Matashi ya rataye kanshi saboda anci Najeriya a wasan kwallon kafa. 

Dan inna fresh dai ya rubuta a wata wasika da aka tsinta bayan ya kashe kanshi a cikin dakinshi, Wanda Hakan ya tabbatar da dalilin kashe kan Nashi.

Inda ya rubuta kamar yacce yayi alkawari idan Najeriya bataci kofi ba zai rataye kanshi haka kuma akai bayan da aka tashi wasan inda aka doke Najeriya Hakan yasa ya cika alkawarin daya dauka.



Alkawari Ba karya ba Inji mai kishin kasa watom Dan inna fresh Wanda ke Zaune a Jihar Adamawa.
Takardar da Dan Inna fresh ya rubuta kafin ya kashe kan shi.

Hafsat Abdullahi


Post a Comment

0 Comments