‘Yan bindiga sun kai sabon hari kan kauyukan Taraba guda uku.

 ‘Yan bindiga sun kai sabon hari kan kauyukan Taraba guda uku



Masu garkuwa da mutanen sun yi awon gaba da mutum 16 a wasu kayyuka dake cikin jahar Taraba.

 kauyukan da abun ya ritsa da su sune Dekko, Lama da Monkin a karamar hukumar Zing dake jihar Taraba.

Wakilinmu ya shaida mana Yan bindigar sunshigi cikin garinne a cikin dare inda sukayi nasarar awon gaba da mutum goma sha shidda.

Muna rokon Allah ya kawo mana saukin lamarin

Ku kasance da Muryar Labarai


Post a Comment

0 Comments