Yanzu-yanzu karfe 6:50 na safiya dan dazon al umma maza da mata yara da manya ne ke isa wajen da za'a gudanar da taron tarbar Sheikh Zakzaky

Yanzu-yanzu karfe 6:50 na safiya dan dazon al umma maza da mata yara da manya ne ke isa wajen da za'a gudanar da taron tarbar Sheikh Zakzaky

Photo credit: Zaria Media

Yanzu-yanzu karfe 6:50 na safiya dan dazon al umma maza da mata yara da manya ne ke isa Babban filin wasa na K'asa Dake Abuja tarayyan Nigeria , domin tarba da marhabin ga jagoran harka Islamiyya Sayyid Ibrahim Yaqoub Zakzaky (h) na dawo daga nima lafiya bayan shafe watanni.

Ku kasance da Muryar Labarai domin Jin yacce taron zai kasance.

Post a Comment

0 Comments