Yanzu yanzu; An kashe Wani sojin Isra'ila ɗaya inda Wani ma'aikacin ba da agaji ya samu mummunan rauni.

Yanzu yanzu; An kashe Wani sojin Isra'ila ɗaya inda Wani ma'aikacin ba da agaji ya samu mummunan rauni.


Daga Muhammad Bala Afuwa.

An kashe sojin Isra'ila ɗaya sannan wani ma'aikacin ba da agaji ya samu munanan raunuka a yaƙin da ake gwabzawa a kudancin zirin Gaza.

Sakamakon kewaye Asibitin Al-Naseer da Dakarun Shaidan suka yi, yanzu haka an sanar da mutuwar mutum 3 saboda karancin iskar Oxygen.


Dubban mutanen Gaelic sport ne da ke birnin Dublin, babban birnin kasar Ireland, sun gudanar da zanga-zangar yin kira da a tsagaita bude wuta a Gaza tare da neman a yi wa Falasdinawa adalci.




Ku kasance da muryar Labarai Kai tsaye domin samun rahoton labaran duniya 


Post a Comment

0 Comments