Yanzu yanzu; Wasu makamai da Dakarun Falasdinu suka harbawa Dakarun Isra'ila a zirin Gaza.

 Yanzu yanzu; Wasu makamai da Dakarun Falasdinu suka harbawa Dakarun Isra'ila a zirin Gaza.


Kalli video anan 👇


🚨 Rokokin da aka harba daga kasar Labanon sun yi tasiri kai tsaye a matsugunan "Kiryat Shmona" da ke arewacin Palastinu da Dakarun Shaidan suka mamaye, ba tare da kara kararrawa ba.

🚨 Wani makami mai linzami da aka harba daga kudancin kasar Lebanon ya afkawa wa Dakarun Shaidan a yankin "Metulla" kai tsaye ba tare da sun ji ƙarar zuwansa ba.

🛑 Falasdinawa 22 ne suka jikkata a yayin farmakin da sojojin Shaidan suka kai a birnin Bethlehem da ke kudancin gabar yammacin kogin Jordan.

Post a Comment

0 Comments