Yayin da jama’a ke kukan tsadar kaya, wata mata ta gamu da ibtila’i a kasuwar Kwali dake Abuja.

 Yayin da jama’a ke kukan tsadar kaya, wata mata ta gamu da ibtila’i a kasuwar Kwali dake Abuja.

Wani mai baro ya yi layar zana da rabin buhun shinkafa da wasu kayayyakin wata Mata a kasuwar kwali dake Abuja.

Wani mai baro ya yi layar zana da rabin buhun shinkafa da wasu kayayyakinda matar ta siya.

Matar na shirye-shiryen auren ‘diyarta da za a yi ne a ranar Juma’a.

Post a Comment

0 Comments