Zanga-zangar Tsadar Rayuwa ta doshi Hanyar shiga cikin birnin tarayya Abuja daga Junction ɗin Suleja.

 Zanga-zangar Tsadar Rayuwa ta doshi Hanyar shiga cikin birnin tarayya Abuja daga Junction ɗin Suleja.

Sojoji na cigaba da da harbin iska Ƴan sanda kuma na sa Tiyagas a daidai suleja junction kaduna road inda ake gudanar da zanga-zanga.

Fusatattun matasa Maza da mata ne suka fito akan titin suleja junction kaduna road domin gudanar da zanga-zanga tsadar rayuwa wacce zasu kaita har cikin garin Abuja.

Inda a gefe guda Kuma jami'an tsaron Yan sanda suketa ruwan barkonon tsahuwa ga Matasan inda sojoji na suke harba bindiga a Sama domin razanar da masu zanga-zangar.

Post a Comment

0 Comments