Hala Hamada, 'yar uwan ​​Hind, ta bayyana irin firgicin da ta shiga a lokacin da ta makale a karkashin baraguzan gidanta tare da daukacin danginta da aka kashe bayan da sojojin Isra'ila suka kai musu hari.

"Suka bude kofa suka fara harbin duk wadanda ke cikin gidan, ita kuwa ['yar uwa] ta yi ta rokona na fitar da ita, amma na shake (Saboda hayaƙi), sai na fara kiranta ba ta amsa ba."

Ku kalli video 👇

Wasu masallata 35,000 ne suka samu damar isa masallacin al-Aqsa domin gudanar da sallar isha'i da tarawih a daren farkon watan Ramadan duk da fuskantar katanga da takunkumin da haramtacciyar kasar Isra'ila ta sanya.

Ku kalli Hotuna 📸👇

Post a Comment

0 Comments