Jami'an Tsaro Sunyi Nasarar kama wadansu mutane da suka Saka Harsashi a cikin galan din manja a Gusau

Jami'an Tsaro Sunyi Nasarar kama wadansu mutane da suka Saka Harsashi a cikin galan din manja a Gusau

Jami'an tsaron Sunyi nasara kama mutanen ne sun Saka Harsashi a Cikin Galam ÆŠin Manja suna kokarin Shiga daji dashi don kaima Yan Ta'adda sai Allah yabawa hukuma nasarar kama su a Gangaren Kwata Gusau.

Post a Comment

0 Comments