Matakin da Daurawa ya dauka kuskure ne

Matakin da Daurawa ya dauka kuskure ne, duk mai yaki da fasadi bai kamata yayi saurin karaya ba

Kuma duk wani aikin da zaka yi indai dun Allah kake yi baikamata ka samu rauni da rashi jajircewa ba, Sannan ai maganan da Gwamna Abba Kabir yayi baya sauki lamarin Daurawa bane yayi maganane akan a yiwa yanayin gudanar da aikin hisba gyara.

 Ni ban ga dalilin da zai sa Shugaban hisba ya ajiye mukamin sa ba.

~ Sheikh Junaidu Bauchi.



Post a Comment

0 Comments