🇮🇱 Sojojin Isra'ila sun yi wa Hukumar Lafiya ta Duniya Isgili

 ðŸ‡®ðŸ‡± Sojojin Isra'ila sun yi wa Hukumar Lafiya ta Duniya Isgili


Sojojin Isra'ila sun yi wa Hukumar Lafiya ta Duniya Isgili a asibitin Indonesiya da ke sansanin 'yan gudun hijira na Jabalia da ke arewacin Gaza.

Sojojin Isra'ila sun wallafa hotunansu na Isgili sanye da kayan aikin likita a cikin wani dakin tiyata a asibitin Indonesiya da ke sansanin 'yan gudun hijira na Jabalia a arewacin Gaza.

Dubban Falasdinawa da suka rasa matsugunansu, da ma’aikatan lafiya, da kuma wadanda suka jikkata an tilastawa barin asibitin kafin sojojin Isra’ila su kai farmaki a asibitin, lamarin da ya hana shi aiki har zuwa yau.

Post a Comment

0 Comments