Sojojin ruwan Iran sun kama wani jirgin ruwan dakon mai na Amurka a mashigin tekun Oman

Sojojin ruwan Iran sun kama wani jirgin ruwan dakon mai na Amurka a mashigin tekun Oman
Jirgin ruwan dakon mai ya taso ne daga Kuwait kuma ya nufi birnin Houston

Kotun Iran ta bayar da sammaci bayan da majinyatan Iran da ke fama da cutar Epidermolysis Bullosa suka shigar da kara kan Amurka, wadda takunkumin da ta sanya mata ya hana fitar da magunguna zuwa Iran.

Post a Comment

0 Comments