‘Yan bindiga sun kwashi almajirai daga wata makarantar Allo da ba a san iyakarsu ba a Sokoto

Yan bindiga sun kwashi almajirai daga wata makarantar Allo da ba a san iyakarsu ba a Sokoto.
Shugaban makarantar tsangayar da ke kauyen Gidan Bakuso a karamar hukumar Gada Liman Abubakar ya ce kawo yanzu ba su ga almajirai 15 tun bayan farmakin na ‘yan bindigar na Asubahin Asabar din nan.

Post a Comment

0 Comments