Allah ya yiwa jaruma Saratu Gidado Daso Rasuwa

Allah ya yiwa jaruma Saratu Gidado Daso Rasuwa


Allah ya yiwa fitacciyar jarumar fina-finan hausa Saratu Gidado Daso rasuwa za,ayi, jana'izarta da karfe 4:30 na yamma.

Allah ya gafarta mata yasa ta huta.

Ku kasance damu domin kawo maku cikakken rahoto Akan rasuwar Tata.

Post a Comment

0 Comments