An kama wani magidanci da yunkurin shigar da tabar wiwi cikin gidan gyaran hali.


Hukumar kula da bursunoni ta Najeriya reshen jihar kano ta kama wani magidanci mai suna Hamisu Mamuda da ke Unguwar Samegu, da laifin yinkurin shigar da tabar wiwi gidan gyaran hali na kurmawa dake cikin kwaryar binnin Kano.


Post a Comment

0 Comments