An rufe Babban tashar jirgin saman Isra'ila na Telaviv



An rufe Babban tashar jirgin saman Isra'ila na Telaviv, Iran ta harba jiragen yaƙin ƙunar baƙin wake zuwa wuraren da Isra'ila ta mamaya a Falasdinu, an ga gittawar su ta Iraqi.

 Yanzu haka kuma kasar Yemen ta kaiwa Isra'ila hari da makamai masu linzami.

 Rahotanni sun tabbatar cewa an ga manyan makamai masu linzami da aka harba daga Yemen suna shawagi a sararin samaniyar Isra'ila. 

Ministan tsaron Iran yace "Duk ƙasar da ta buɗe sararin samaniyarta ko yankinta ga Isra'ila don kai wa Iran hari, za ta samu martani mai karfi daga gare mu.".


Muhd Bala Afuwa

Post a Comment

0 Comments