Anyi nasarar goge shafukan TikTok da Instagram din Daso

 Anyi nasarar goge shafukan TikTok da Instagram din  Daso



Bayan nan Kuma Ƴan Uwan Marigayiyar sun Roƙi Jama'a Don Allah Duk Wanda Yake Da Bidiyon Ta Wanda Bai Kamata Ba Ya Taimaka Ya Sauke Shi Domin Rufa Mata Asiri

Hakan Ya biyo Bayan Nasarar Goge Shafukan Marigayiyar Na Tik-Tok Da Instagram Da Aka Yi

Shin kuna goyon bayan matakin da ƴan uwan Daso suka ɗauka na goge shafukan ta na Tik-Tok Da Instagram?

Post a Comment

0 Comments