Dakarun Musulunci Ahl-Sunnah na Falasdinu sun aika da sakon godia ga Iran

 Dakarun Musulunci Ahl-Sunnah na Falasdinu sun aika da sakon godia ga Iran



"Gaisuwa da tarin Albarka ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran da hare-haren da suka yi a kan Israila ".

 Wannan shine saƙon da Dakarun Musulunci Ahl-Sunnah na Falasdinu da suka tura a rubutaccen saƙon godiya ga Iran👇



Har wala yau dakarun gwagwarmayar Palasdinawa sun kai hari kan sansanin sojin Israila na 'Zikim' da rokoki a sanyin safiyar nan ta Alhamis.

Post a Comment

0 Comments