Gashin gemu da saje ya fitoma Bobrisky sakamakon hanashi man aski da EFCC tayi

 Gashin gemu da saje ya fitoma Bobrisky sakamakon hanashi man aski da EFCC tayi

Muryar Labarai ta samu rahoton shahararren Dan Daudun nan Wanda ya maida siffarshi zuwa mace wanda aka sani da Bobrisky gashin gemu ya fito mashi sakamakon hanashi man askin gashi da hukumar EFCC tayi.

A satin da ya gabata ne Hukumar yaki da cin hanci ta Najeriya ta kama Dan daudun da ake zargin da lalata wasu makudan kudade.

Ku kasance da muryar Labarai don samun wasu ingantattun labaran masu fadakarwa gami da ilmantarwa da


nishadantarwa.

Post a Comment

0 Comments