Jami'an tsaro sun Kama wasu yan Ƙasar China suna haƙar ma'adanai ba a bisa ƙa'ida ba a jihar Nasarawa.

Jami'an tsaro sun Kama wasu yan Ƙasar China suna haƙar ma'adanai ba a bisa ƙa'ida ba a jihar Nasarawa


 An kama wasu 'yan kasar China hudu da laifin hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba a Nasarawa



Jami’an hukumar NSCDC dake kula da ma’adanai ta Najeriya sun kama wasu ‘yan kasar China hudu a wani wurin hako ma’adanai ba bisa ka’ida ba a karamar hukumar Karu a jihar Nasarawa.

Kakakin hukumar NSCDC, Babawale Afolabi ne ya bayyana hakan a wata sanarwa a ranar Asabar.

“Bayan kaddamar da wasu jami’an NSCDC da suka samu horo na musamman a matsayin masu kula da ma’adanai na Gwamnatin Tarayya, jamian na zage damtse wajen dakile masu hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba da ke zagon kasa ga tattalin arzikin kasa.

Post a Comment

0 Comments