Kotu ta kama kamfanin Meta da laifin sayar ma Netflix da sakon sirrin mutane akan dalar Amurka miliyan Dari $100million

 Kotu ta kama kamfanin Meta da laifin sayar ma Netflix da sakon sirrin mutane akan dalar Amurka miliyan Dari $100million.


Daga Mahadi Umar kaita 

Har ila yau Kotun ta sake binciko cewa kamfanin Meta din ya yi haramtaccen kutse ga manhajar Snapchat, don binciko Yadda masu amfani da manhajar suke mu'amala.

Tun shekarar dubu biyu da Sha shidda ake zargin cewa mallakina Meta din wato Mark Zuckerberg Jana jagorantar sayar da sakonnin WhatsApp na mutane.

Post a Comment

0 Comments