Saudiyya ta fitar da sanarwa akan batun ganin watan Shauwal

 Saudiyya ta fitar da sanarwa akan batun ganin watan Shauwal.


A yanzu haka dai masana yanayi na Saudiyya sun fitar da wannan sanarwa kamar haka suna cewa....

"A yau, yanayin ya dace da ganin jinjirin watan Eid al-Fitr a arewa da yammacin masarautar."

“Muna zaton ganin jinjirin watan Shawwal a yankunan Tsakiya, Sudair da Tumair ba zai inganta ba saboda tsananin Yawan gizagizai.

Post a Comment

0 Comments