Yan Bindiga Sun Shiga Masallaci Sun Dauke Masallata Ana Sallar Dare a Jihar Zamfara

 Yan Bindiga Sun Shiga Masallaci Sun Dauke Masallata Ana Sallar Dare a Jihar Zamfara 

Daga Hafsat Abdullahi 

Yan bindiga sun kai sabon farmaki Gusau, babban birnin jihar Zamfara yayin da Musulmi suke tsakiyar yin sallar Tahajjud An ruwaito cewa an kai harin a ranar Talata, kuma 'yan bindigar sun kutsa cikin Masallacin inda suka yi awon gaba da masallata da dama Harin na ranar Talata shi ne na kusa-kusan nan da 'yan bindiga ke kai wa masallata yayin da suke ibada a cikin Masallaci 

Post a Comment

0 Comments