Showing posts from May, 2024Show All
Abunda ke faruwa a Jamhuriyar Musulunci ta Iran a yau din nan.
Najeriya ta ɗauki ƙwararan matakan daƙile hadahadar Naira a manhajojin Crypto
Yan bindiga shiga garin Bilbis da yammacin yau din nan Alhamis sun kashe mutane sama da 20
Isra'ila ta yi amfani da tattaunawar sulhu a matsayin fakewa don kai hari Rafah: cewar Jami'in Hamas
Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya ziyarci  makwancin Imamu Musa Khazim da Imam Muhammad Jawad (S) a birnin Bagadaza dake ƙasar Iraki.
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayar da wa’adin ranar 7 ga Yuli, 2024 ga masu POS su kammala rajista da Hukumar rajistar kamfanoni ta ƙasar (CAC).
Jami'an Najeriya sun bukaci mu basu cin hanci inji shugaban kamfanin Binance
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar yin gwajin lafiya kafin aure, wacce take umartar dukkan masu niyyar yin aure da su yi gwaje-gwajen kafin su zama ma’aurata
Sheikh Abduljabbar Ya Nemi Gwamnatin Kano Ta Biya Shi Miliyan 20
Babban jami'in Hamas Sami Abu Zuhri ya ce kwashe mutane da Isra'ila ke yi daga Rafah na iya jawo mummunar ta'azzarar rikicin
Anyi Gobara A Gidan Tsohon Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau Dake Mundubawa
Hukumar NAFDAC,Ta Bayyana Dalilin Da Ya Sa Farashin Magunguna Ya Yi Tashin Gwauron Zabi A ‘Yan Kwanakin Nan.
Harkar Musulunci Ta Kai Ƙarar Uba Sani, Kwamishinan Ƴan Sandan Kaduna Kan Kashe Masu Muzahara Bakwai
An gurfanar da tsohon Shugaban Sojojin Nijeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai a Kotu
Za'a Sayar Da Kowacce Litar Man Fetur Naira 350 Zuwa Ranar Tallata
Jami'an tsaro suna cin zarafin Mata da sunan dokar hana saka hijabi a Dungun mu'azu
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta umarci cafke tsohon hafsan sojojin ruwa a Najeriya.
Shugaban Nijeriya Tinubu zai ƙaddamar da tasoshin sarrafa iskar gas uku a ƙasar
Ƙungiyar ƙwadago na neman gwamnatin Najeriya ta mayar da mafi ƙarancin albashi N615,000 daga N30,000 da yake a yanzu, kuma ta ba ta wa'adin ranar 29 ga watan Mayu.
An kama tsohon Gwamnan Jihar kogi da yinkurin bawa alkalan da zasu gudanar da shari'ar sa cin hanci
An kama jami'ar ƴansanda kan zargin safarar ƙananan yara a Sokoto
Aƙalla mutum 34, 568 Isra’ila ta kashe a Falasɗinu- Ma'aikatar lafiya ta Gaza
Sama da ma'aikata 1,000 sun gudanar da zanga-zangar goyon bayan FalasÉ—inawa a Birtaniya
Batun makomar Iyaayen Annabi tun daga kan Adamu Hauwa'u Abdullahi Amina babu kafiri -Al-Zakzaky
Load More That is All