Aƙalla mutum 34, 568 Isra’ila ta kashe a Falasɗinu- Ma'aikatar lafiya ta Gaza

 Ma’aikatar Lafiya ta Gaza ta bayyana cewa aƙalla mutum 34, 568 Isra’ila ta kashe a Falasɗinu kusan watanni bakwai tun bayan da ta soma kai hare-hare a Gaza.

Daga cikin waɗanda suka rasun akwai mutum 33 da aka kashe a sa’o’i 24 da suka gabata, kamar yadda Ma’aikatar Lafiyar ta bayyana a sanarwar da ta fitar, inda ta ce akwai mutum 77,765 da suka samu rauni a Gaza tun bayan da yaƙin ya ɓarke.

Post a Comment

0 Comments