An gurfanar da tsohon Shugaban Sojojin Nijeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai a Kotu

 An gurfanar da tsohon Shugaban Sojojin Nijeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai a Kotu, bisa zargin satar sama da dalar Amurka 430,000 da ƙaddarorin Sojoji a Loakcinsa.



Post a Comment

0 Comments