An kama tsohon Gwamnan Jihar kogi da yinkurin bawa alkalan da zasu gudanar da shari'ar sa cin hanci

 An kama tsohon Gwamnan Jihar kogi da yinkurin bawa alkalan da zasu gudanar da shari'ar sa cin hanci 

Wani Tattaunawar Sirri ta Zauren WhatsApp Sun Nuna Yadda Tsohon Gwamnan Kogi, Dan Gudun Hijirar Kamen EFCC Alhaji Yahaya Bello Yake Shiri Tare da Rokon ya Bawa alkalan da Zasu Gudanar da Shari'arsa Cin Hanci na kudade masu Yawa a Dala

Post a Comment

0 Comments