Isra'ila ta yi amfani da tattaunawar sulhu a matsayin fakewa don kai hari Rafah: cewar Jami'in Hamas

 Isra'ila ta yi amfani da tattaunawar sulhu a matsayin fakewa don kai hari Rafah: cewar Jami'in Hamas 

Isra'ila ba ta da gaske take ba wajen cimma matsaya kan yakin Gaza, kuma tana amfani da shawarwari a matsayin fakewa da kai hari a birnin Rafah, in ji wani babban jami'in Hamas.

Post a Comment

0 Comments