Jami'an Najeriya sun bukaci mu basu cin hanci inji shugaban kamfanin Binance
Daga Mahadi Umar kaita
Jami’an Najeriya Sun Bukaci mu Basu Cin Hanci
Babban Jami’in Gudanarwa Shugaban kamfanin Binance, sanannen dandalin ciniki na cryptocurrency, Richard Teng, ya yi iƙirarin cewa wasu mutanen da ba a san su ba sun nemi cin hancin cryptocurrency daga shugabannin zartarwa na kamfanin.
Sun nemi a Basu cin hancin ne kafin su tsare ma'aikatan nasu guda biyu a ranar 28 ga Fabrairu, 2024, Tigran Gambaryan da Nadeem Anjarwalla.
Teng ya baiyana Hakan a cikin shafinsa na yanar gizo a yau Talata, akan Manhajar yanar gizon ta Binance.
0 Comments