Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya ziyarci makwancin Imamu Musa Khazim da Imam Muhammad Jawad (S) a birnin Bagadaza dake ƙasar Iraki.

Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya ziyarci makwancin Imamu Musa Khazim da Imam Muhammad Jawad (S) a birnin Bagadaza dake ƙasar Iraki. 

Kamar yacce shafin ofishinsa na Facebook ya wallafa a daren jiya talata.

Ga wasu hotuna da muka kawo maku daga ofis din nasa👇

Mahadi Umar kaita 

Post a Comment

0 Comments