Za'a Sayar Da Kowacce Litar Man Fetur Naira 350 Zuwa Ranar Tallata


 Za'a Sayar Da Kowacce Litar Man Fetur Naira 350 Zuwa Ranar Tallata 



Daga Mahadi Umar kaita 

Labarin da muke samu daga shugaban NNPC na ƙasa Mele Kyari Za'a Sayar Da Kowacce Litar Man Fetur Naira 350 Zuwa Ranar Talata.

Inda yake cewa "A daren jiya mun kammala sa hannu da matatar man Ɗangote za'a riƙa tura mata ɗanyen man da Najeriya ke haƙowa a kan farashin dala 40 duk da cewa ana siyar da shi kusan dala 85 ko wace ganga a kasuwar Duniya amma mun nemi Ɗangote ya riƙa biyan rabin kuɗin kuma da Naira.

Shi kuma zai riƙa siyar wa da ƴan kasuwa litar mai a kan farashin ₦270 su siyar wa ƴan ƙasa kan Naira ₦300 ko wacce lita—Ƙarin bayani https://t.ly/D_r4X

Muna fatan Allah ya tabbatar da Wannan ƙuduri

Post a Comment

0 Comments